''BARKA da zuwa cibiyarmu ta neman ilimi mai albarka! A nan, muna ba da muhimmanci wajen inganta rayuwar dalibai ta hanyar hada ilimin addini da na zamani. Muna shiryar da su a kowane zango, domin su zabi hanyar da ta fi dacewa da rayuwarsu, tare da shirya su tsaf domin samun nasara a manyan makarantu da kuma gaba da hakan.
Manufarmu ita ce mu gina ƴan uwa masu ilimi, kwarewa, da kuma kyakkyawar tarbiyya don amfanin al'umma a duniya da Lahira. Komai kake nema a fannin ilimi da tarbiyya, za ka samhe a nan. Duba littafin jagoranmu na zamani (digital viewbook), ka fara tafiyar samun nasara a yau!"