Why parents choose us

SAAD BIN ABIY WAQQAS LITTAHFEEZUL QURAN WADDIRAATUL ISLAMIYYA

Wannan makaranta mai albarka tana fatan KU sadaukar dakanku Wajen dagewa da himma akan Neman ILIMI domin muhada Kai Wajen SAMAR da al,ummah nagartacciya DOMIN mukasance cikin Wanda Annabi s.a.w zaiyi alfahari dasu ranar alkiyama.

Kuma wannan makaranta tana addua da fatan alkhairi ga dukkan daliban ta tare da sauran bayin Allah da suke cikin hidimta ma wannan addini mai daraja a kowani lokaci 

AHSANALLAHU ILAIKUM JAMI, AN 

WA JAZAKUMULLAHU KHAIRAN.

 

 

 

 

MUALLIMA ZAINAB ABDULKADIR

MUALLIMA ZAINAB ABDULKADIR

SHUGABAN IDARATU SBAW

School facilities

  • INGANTACCEN WAJEN KARATU
  • KAYAN KARATU MASU NAGARTA DA AMINCI
  • HAZIQAN MALAMAI
  • KOYAR DA SANAOAIN DOGARO DA KAI TARE DA TALLAFIN JIN KAI
SAAD BIN ABIY WAQQAS LITTAHFEEZUL QURAN WADDIRAATUL ISLAMIYYA  Campus

Established 2024

NIGERIA
Start your journey

We help them succeed in their career

Admission application procedures - join SAAD BIN ABIY WAQQAS LITTAHFEEZUL QURAN WADDIRAATUL ISLAMIYYA today and take the first step toward a bright future.