Ilimi Shine jagoran ku a rayuwa...
Ilimi shi ne jigo a rayuwar duk wani mutum!
Amfanin ilimi aiki dashi, ilimin ku jarin ku
Taimakawa dalubai don samun ingantaccen karatu mai zurfi a fannoni daban daban musamman fannin Arabiyya da Alqur'ani