Why parents choose us

MARKAZ RIYADHIL JANNAH ACADAMY

Markazu Riyadil Jannah makaranta ce data shahara wajen karantar da al'umma da Kuma basu tarbiyya ta hanyar online kyauta inda dubban Dalibai suke karatunsu daga sassa daban-daban na kasar nan harma da kasashen ketare maza da mata ba tare da sun biya ko sisi ba Kuma suma zaune a gidajensu

Sannan makarantar ta samar da lokuta Mabanbanta wadanda zasuyi daidai da kowanne nau'in mai son shiga

Sheikh Harith Jibril Muhammad Hafizahullah

Sheikh Harith Jibril Muhammad Hafizahullah

Director

School facilities

  • Cikakken Ilimi Mai Nagarta
  • Bada Tarbiyya Da Ladabi
  • Ƙwararrun maluma a kowane Fanni
  • Manyan Fannonin Ilimi
  • Bangaren boarding na yara
MARKAZ RIYADHIL JANNAH ACADAMY Campus

Established 2023

Nigeira
Start your journey

We help them succeed in their career

Admission application procedures - join MARKAZ RIYADHIL JANNAH ACADAMY today and take the first step toward a bright future.