Welcome to ZAD SCHOLARS ACADEMY

GINA GANGAR JIKIN KA,RUHINKA DA HANKALIN KA A ZAD CENTER

ILIMI SHINE RAYUWAR ZUCIYA

YI RIJISTA DA MU

Ka samu ilimi a kowanne bangare

Apply now

BANGAREN ILIMI

BAYAN ILIMI ZAKU KOYI SANAOI DOMIN DOGARO DAKAI

ILIMI SHINE DAN ADAM

Ilimin Addini dana Zamani

BANGAREN ONLINE

Domin samun karatu daga duk inda kuke a fadin duniya

Leadership perspective

ZAD SCHOLARS ACADEMY

A ZAD zamu koya maka yadda zaku Gina Gangar jikin ku da halal,,Ku Gina Ruhinku da Imani,Hankalin ku da Ilimi.

Ku kasance tare damu domin samun dukkan bangarori na rayuwa gareku da yaran ku. Ilimin addini dana zamani dana sanaa a wannan makaranta mai albarka...

Read full message
AMINU MURTALA ASSUNNAH

AMINU MURTALA ASSUNNAH

DIRECTOR

School facilities

  • Ilimin addini dana zamani
  • kwararrun Malamai
  • Lura da gina Ruhi, Hankali da Gangar jikin Dalibai
  • Bangaren Makarantar kwana (Boarding)
ZAD SCHOLARS ACADEMY  Campus

Established 2021

Nigeria
0 +

Enrolled students

0 +

Total alumni

0 +

Skilled teachers

0 +

Total classrooms

Standard classrooms for students

Standard ict centre for students

Learn from skilled teachers always

Certified & standard curriculum

Beyond the classroom

Dalibai za suyi rayuwa mai aminci da nagarta a ZAD SCHOLARS ACADEMY

Domin gina dalibai a dukkan bangarorirn rayuwar su domin su zamto masu afanar da al - ummah baki daya

What students are enjoying

  • Cikkakken Lura da dalibai
  • Wurin karatu mai aminci
  • Kwararrun Malamai
  • Bangaren Makarantar kwana (Boarding Section)
Campus View 1
Campus View 2
Campus View 3
Campus View 4
Updates & insights

Read our latest news

News JANNAH PROJECT
Nov 25, 2024 Admin

JANNAH PROJECT

wannan makaranta ta fara wannan project dinne a watn August 2024 domin tallafa ma marayu da marasa karfi don s...

Read more
Start your journey

We help them succeed in their career

Admission application procedures - join ZAD SCHOLARS ACADEMY today and take the first step toward a bright future.