ZAD SCHOLARS ACADEMY ZAD SCHOLARS ACADEMY
Apply now Portal
ZAD SCHOLARS ACADEMY ZAD SCHOLARS ACADEMY
  • HOME
  • ABOUT US
    • Meet Us
    • Blog
    • Teaching Staff
    • Non Teaching Staff
    • Gallery
    • Our Alumni
    • Events
  • ADMISSION
    • How To Apply
    • Application Form
  • JOB VACANCY
  • CHECK RESULT
  • CONTACT
Apply now Portal
How to join us

Admission Procedures

TSARIN SAMUN GURBIN KARATU

Muna da bangarori kamar haka:

1. Bangaren yara.

2. Bangaren Boarding

3. Bangaren Hadda

4. Bangaren Matasa

5. Bangaren koyadda Sana'oi

6. Bangaren Online

 

 

1. BANGAREN YARA

 wannan bangare ne na yara kanana wanda a yanzu azujuwa kamar haka muke dasu Pre Nursery, Nursery 1- 2, a wannan bangaren yara na boko, islamiyyah tare da haddan Al - Qur'ani mai girma.

2. BANGAREN BOARDING

  wannan bangaren haddan Al - Qur'ani mai girma ne tare da wasu mutun na ilimi. ga dalibai yara da manya tsarin shekara biyu ne amma akan samu yaron da bai kaiwa wani kuma ya wuce.

3. BANGAREN HADDA

     wannan bangaren na kyauta ne domin yara suyi haddan al-Qur'ani mai girma da ilimin addini.

4. BANGAREN MATASA

   wannan bangare ne da yake bada ilimin tar da yara matasa musamman maza domin su zamto masu anfani ga kansu da al- ummar su.

5. BANGAREN KOYAR DA SANA'OI

  Wannan bangare ne da yake koyar da sana'oi kala kala kama daga noma da kiwo, ilimin computer da sauran su.

6. BANGAREN ONLINE

wannan bangare mun bude shine domin masu shaawar koyon karatu daga gidajen su, Muna da bangarori a cikin sa kamar haka:

    A. AJIN KOYON BAKI

    B. AJIN KOYON KARATUN AL-QUR'ANI

    C. AJIN ISLAMIYYAH

    D. AJIN HADDAN AL-QUR'ANI

    E. AJIN KOYON LARABCI

 

GA DUKKAN MAI BUKATAR DAYA DAGA CIKIN BANGARORIN MU SAI YA TUNTUBE MU TA 

+2348034289815

KOTA EMAIL: zadscholarsacademy@gmail.com

Apply now
ZAD SCHOLARS ACADEMY  Logo

Ku kasance tare damu domin samun dukkan bangarori na rayuwa gareku da yaran ku. Ilimin addini dana zamani dana sanaa a wannan makaranta mai albarka...

Company

  • Meet us
  • Blog
  • Teaching Staff
  • Non Teaching Staff
  • Gallery
  • Our alumni
  • Events

Other links

  • Application form
  • Contact us
  • How to apply
  • Login
  • Check result

Contact

  • Kinkinau Close Off Yakubu Bala Road Rigasa Kaduna
  • +2348034289815
  • zadscholarsacademy@gmail.com
Download App
App Store Google Play

© 2026 ZAD SCHOLARS ACADEMY . All rights reserved.