MARKAZ RIYADHIL JANNAH ACADAMY MARKAZ RIYADHIL JANNAH ACADAMY
Apply now Portal
MARKAZ RIYADHIL JANNAH ACADAMY MARKAZ RIYADHIL JANNAH ACADAMY
  • HOME
  • ABOUT US
    • Meet Us
    • Blog
    • Teaching Staff
    • Non Teaching Staff
    • Gallery
    • Our Alumni
    • Events
  • ADMISSION
    • How To Apply
    • Application Form
  • JOB VACANCY
  • CHECK RESULT
  • CONTACT
Apply now Portal
News article
Home News FARA DAURAR SABBABIN DALUBAI
FARA DAURAR SABBABIN DALUBAI
Jul 30, 2024 Admin

FARA DAURAR SABBABIN DALUBAI

MARKAZ RIYADHIL JANNAH ACADAMY 

 

Manzon Allah sallallahu alayhi wa sallam ya ce: Wanda Allah ya nufe shi da Alheri sai ya fahimtar da shi alheri

Baya haka: Wannan makaranta mai albarka tana sanar da yan uwa sake daukar dalubai a karo na 5, bayan kammala zangon karatuttukan baya da akayi. Kuma tsarin dauka ya bambamta da na baya da aka sani.

Wannan karon mun kayyade adadin daluban da zamu dauka zuwa mutum 50. Ba don komai ba sai don inganta tsarin da kyau da kuma saukakawa daluban karatun su. Muna fatan hakan ya zama alheri da mu ga Markaz baki daya..

Zaa bude form na fara daukar dalubai ranar Juma'a 02/08/2024 in shaa Allah, kuma zaa rufe ne a ranar 07/08/2024.

Masu son shiga ajin farko, wato farawa daga matakin farko basa bukatar sai sunyi jarabawar gwaji, amma masu son tafiya matakin gaba da na farko, toh bayan kammala cike form akwai yar jarabawa da zaayi musu don tabbatar da kujerar su inda suka zaba din..

Muna fatan Allah ya karbi ayyukan mu, ya bamu iklashi da ilimi me amfani. Amin.

 

Ku sanar da sauran yan uwanku don ku sami ladan yaɗa alkhairi

Search news

Recent posts

Thumb
17 May, 2024
NEMAN TAIMAKON GININ MASALLACI...
Thumb
30 Jul, 2024
FARA DAURAR SABBABIN DALUBAI...
Thumb
04 Aug, 2024
SABON TSARIN REGISTRATION NA FANNIN...
MARKAZ RIYADHIL JANNAH ACADAMY Logo

Markazu Riyadil Jannah makaranta ce data shahara wajen karantar da al'umma da Kuma basu tarbiyya ta hanyar online kyauta inda dubban Dalibai suke karatunsu daga sassa daban-daban n...

Company

  • Meet us
  • Blog
  • Teaching Staff
  • Non Teaching Staff
  • Gallery
  • Our alumni
  • Events

Other links

  • Application form
  • Contact us
  • How to apply
  • Login
  • Check result

Contact

  • Kaduna
  • +2348032312988
  • Markazuriyadhiljannah@gmail.com
Download App
App Store Google Play

© 2026 MARKAZ RIYADHIL JANNAH ACADAMY. All rights reserved.